Abubakar SDNahiyar Afrika: Karkatacciyar Bishiya mai Daɗin HawaYankin nahiyar Afrika shi ne na biyu a girma da kuma yawan mutane, yana kuma da Sahara mafi girma a Duniya.Jun 12, 2021Jun 12, 2021
Abubakar SDTarihin Sirrin Cigaban Ƙasar ChinaNa tabbatar kawo yanzu idan baka taɓa ganin wanda ya je ƙasar China kasuwanci ba to tabbas ka ji labarin ƴan kasuwa na zuwa can domin sayen…Jun 9, 2021Jun 9, 2021
Abubakar SDKUKAN KURCIYA...Wannan gada mai hawa 3 tayi kyau matuƙa, babu tamkarta kaf Arewa!Jan 9, 2021Jan 9, 2021
Abubakar SDMalunta a ƙasar HausaA ƙasar Hausa tun asali Malaman Addinin Musulunci 👳 su kan zage su yi wa'azi na gaskiya ba tare da jin tsoron😲 ɗauri, ko cin zarafi ko…Dec 25, 2020Dec 25, 2020
Abubakar SDMaitar Son Ƙasƙantacciyar Sana’a A Wurin Hausawa (2)Na shirya da sanin cewa yin irin wannan rubutu ba abu ne mai sauki a yankin arewa ba, saboda kowa ya zabi yiyi shiru ba tare da yin…Nov 19, 2020Nov 19, 2020
Abubakar SDMaitar Son Ƙaramar Sana’a Maƙasƙanciya A Wurin HausawaMa’anar kaskantacciyar sana’a kaskantacciyar ita ce sana’ar da ake yinta domin samun na kalaci, ba tare da tunani ko tsarin cigaba ba a…Nov 12, 2020Nov 12, 2020
Abubakar SDAbin Takaici: Yadda Musulmai ke cirewa wasu sha’awar addinin a ArewaYanzu dai ta fito fili kowa ya fuskanci halayen wasu mutanen Arewa masu fakewa da sunan son addini su ci zarafin wasu saboda wani kuskure…Nov 10, 2020Nov 10, 2020
Abubakar SD𝐓𝐮𝐛𝐚𝐧 𝐌𝐮𝐳𝐮𝐫𝐮 𝐤𝐨 𝐭𝐮𝐛𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐬𝐤𝐢𝐲𝐚: 𝐘𝐚𝐝𝐝𝐚 𝐚𝐤𝐞 𝐠𝐚𝐧𝐞 𝐓𝐮𝐛𝐚 𝐡𝐚𝐫…Duk lokacin da aka yi batun tuba kasan magana ce ake ta tsarkakar ruhi da kyautata tsakaninka da mahallici ga mutanen da suka yi Imani da…Nov 6, 2020Nov 6, 2020
Abubakar SDHarshenka AlƙalinkaYa ƴan uwa kun taɓa yin zurzurfaffan tunani kan dalilin da yasa kunne ba shi da murfi amma bakinmu yake da shi?Nov 3, 2020Nov 3, 2020
Abubakar SDHar Sai Yaushe?A Nigeria ta yau akwai yankuna guda 3 Arewa mai kunshe da mayan kabilu (Hausa/Fulani) Yamma (Yaruba) da kuma Gabashi (Igbo).Oct 25, 2020Oct 25, 2020