Jun 17SANARWA NA ZAƁEN KCC VALIDATORYa ku ‘yan uwa na KCC, Yau shekara guda ke nan da kafa KCC, kuma muna matukar godiya ga kowa da kowa bisa yadda suka amince da su da kuma goyon bayan da suka bawa KuCoin Community Chain (KCC). …Kucoin Community Chain2 min read
Apr 9Yarda Zaka Sanya (Adding) KuCoin Community Chain (KCC) A Bitkeep WalletZaniyi bayani hanya maki sauki da mutun zaibi domin saka KuCoin Community Chain (KCC) a cikin Bitkeep wallet dinshi. Kamar yarda aka sani Bitkeep tana daya daga cikin manya Wallet na crypto suna da web version da kuma android version [Blockchain] na [KCC] yanada sauki gurin [transaction fees] ko ince…Kucoin Community Chain2 min read
Mar 27Gasar KCC Unicorn Contest Na makon Farko A Shafi KCC Na YoutubeJama’ar KCC, An ƙaddamar da gasar Unicorn a hukumance ranar 15 ga Maris, 2022. A madadin KCC, muna so mu yi amfani da wannan damar don nuna godiya ga duk goyon bayanku da kulawar ku ga wannan gasa! Yau, muna so mu sanar ma jama`ar KCC manyan project uku masu…Kucoin Community Chain2 min read
Mar 18Yadda ake (Transfer) Tokens Daga KCC Zuwa BSC Ta Amfani da Gadar KCC (Bridge)Cryptocurrency bridge, kamar gada ta gaske, tana bawa masu amfani damar tafiya daga wannan Chain zuwa wani Chain din. Tabbas, muna magana ne game da canja wurin kadarorin crypto tsakanin blockchains a cikin wannan yanayin. An ƙirƙiri gadar KCC don taimaka wa masu amfani don tabbatar da aminci da amintaccen…Kucoin Community Chain2 min read
Feb 5Yadda Ake Amfani Da KCC Bridge Domin Tura Token Daga Fantom Network Zuwa KCC.Zanyi bayani yarda mutun zaiyi transfer token/coin daga Fantom network zuwa KCC network inda akace KCC ana nufi KuCoin Community Chain (KCC) Kamar yarda aka Sani KCC blockchain network ne mai zaman Kansa Shima Fantom blockchain ne mai zaman Kansa. An haɓaka gadar KCC waton KCC bridge a turance don…Kucoin Community Chain2 min read
Jan 12Yadda Ake Amfani Da KCC Bridge Domin Tura Token Daga Polygon Zuwa KCC Network.Kamar yarda aka sani KCC blockchain mai zaman kansa shima Polygon suna da Blockchain nasu mai zaman kansa. An haɓaka gadar KCC waton KCC bridge a turance don taimaka wa abokan ciniki don tabbatar da aminci da amintaccen canja wurin kadarorin su na crypto, kuma tsarin yana da sauƙi sosai. …Kucoin Community Chain2 min read
Dec 15, 2021Yadda ake Amfani da Wallet na D’CENT don Sanya Custom Tokens na KuCoin Community Chain (KCC)An ƙirƙiri gadar KCC don taimaka wa masu amfani don tabbatar da aminci da amintaccen canja wurin kadarorin su na Crypto, tsarin yana da sauƙin gaske. D’CENT Wallet wani company nine mai suna IoTrust ne ya haɓaka, wani kamfanin tsaro wanda ƙwararrun tsaro suka kafa tare da gogewar shekaru sama…Kucoin Community Chain3 min read
Nov 23, 2021Yadda ake (Transfer) Tokens Daga BSC Zuwa KCC Ta Amfani da Gadar KCC (Bridge)Yadda ake (Transfer) Tokens Daga BSC Zuwa KCC Ta Amfani da Gadar KCC (Bridge) Cryptocurrency bridge, kamar gada ta gaske, tana bawa masu amfani damar tafiya daga wannan Chain zuwa wani Chain din. Tabbas, muna magana ne game da canja wurin kadarorin crypto tsakanin blockchains a cikin wannan yanayin. An ƙirƙiri gadar KCC don taimaka wa masu amfani don tabbatar da aminci da amintaccen…Kucoin Community Chain2 min read
Nov 22, 2021Yarda Zaka Sanya (Adding) KuCoin Community Chain (KCC) A MetamaskKucoin exchange suma sunyi Blockchain dinsu mai suna KuCoin Comunnity chain (KCC) kamar yarda Binance sukeda Smart chain suma. [Blockchain] na [KCC] yanada sauki gurin [transaction fees] ko ince [Gas fee] Idan ka sanya [Blockchain] na [KCC] shi zai baka damar ka siye duk [token] din dake karkashin [KCC Network] Yarda Zaka [Connecting] KuCoin Community chain [KCC] a cikin Metamask Wallet dinka cikin saukiKucoin2 min read
Oct 18, 2021YARDA ZAKA FITAR (WITHDRAW) KCS COIN DAGA KUCOIN ZUWA METAMASK WALLETYARDA ZAKA FITAR (WITHDRAW) KCS COIN DAGA KUCOIN ZUWA METAMASK WALLET Zaniyi bayani hanya mafi sauki da mutun zaibi domin yayi (Withdraw) KCS Coin dinshi daga Kucoin zuwa Metamask wallet Da farko dai mutun ya tarbatar yanada ACCOUNT a KUCOIN EXCHANGE in babu zaka ka/ki da akan inda akasa din da babban baki LINK 2. Bayan ka bude ACCOUNT na KUCOIN…Kucoin3 min read