NEAR SUNYI LUNCIN BABBAN INFRASTRUCTURE COMMITTEE WANDA YAKE DA 4 MILLION IN FUNDING

Near Hausa Community
3 min readApr 19, 2024

Bayan an samu karuwa sosai na users da transactions akan Near acikin watannin da suka shude, Near sun qaddamar da infrastructure committee wanda ya samu funding kimanin miliyan hudu. An qaddamar da wannan infrastructure committee saboda a karfafa NEAR’s key infrastructure dasuka danganci PRC nodes, wallets,bridges, da kuma samar da smooth operations, da sauransu.

Wannan kudade zai taimaka wajen bada goyon baya ga duk projects da suke ko za’a samar akan Near, tareda rarraba kudade a bayyane cikin sauki da gaskiya.

Wannan committee ya hada da manyan ecosystem da kuma Near partners da ke fadin core NEAR orgs. Manufar haka shine:

  • Domin a samar da decentralized decision making
  • Domin inganta infrastructure masu muhimmanci
  • Samun daidaituwa da qarfafa kokarin kowa

Babban abunda Wannan committee zasu mayar da hankali akanshi shine proposals, multiple Requests for Proposals RFPs) wayenda suke da muhimmanci ga bukatun ecosystem. Wayennan proposals zasu hau matakin review sannan a sakasu a wajenda committee zasu iya zabarsu.

Cigaba da infrastructure committee ya samar

Wannan committee har sun bada kudade ga proposal 5 masu amfani

  • Jutsu IDE infrastructure implementation (AI development environment)
  • FASTNEAR infrastructure services (new RPC nodes and custom endpoints)
  • Aurora Web 3.0 Wallet Support Services
  • The building of a Treasury App for use by governing committees
  • An audit of the Ledger integrations

Kumwa wannan committee sunyi gadon wasu projects da yanzu suke a karkashin kulawar su. Daga ciki akwai

  • Aurora RPC speedUp
  • MyNearWallet maintenance by Meteor

Daga cikin 4million da akayi kasaftar na budget, akwai fiyeda rabin kudaden da aka fitar ma community da zasu iya kawo innovative infrastructure projects kamar su:

  • Faster RPC Nodes
  • Specific common endpoints to replace broad RPC queries
  • New bridges to improve cross-chain transactions and increase the number of chains supported
  • ICANN-compliant DNS and expansion of top-level domains
  • Focused relayers to support gas-free and other specialized relayer needs

Committee suna ba ma jamaa qarfin guiwa domin su bada tasu gudunmuwar na ideas,propals da kuma feedback.

A yanzu wannan infrastructure committee ya hada da membobi kamar su:

  • Abhishek Vaidyanathan, NEAR Foundation (serving as a non-voting meeting Chair)
  • Alex Shevchenko, Aurora Labs
  • Bowen Wang, Director of Protocol, Pagoda
  • Vlad Frolov, DevHub
  • Sandi Fatic, Calimero
  • Eric Winer, Pagoda
  • Illia Polosukhin, NEAR Foundation (serving as an ad-hoc member on an as-needed basis)
  • Christopher Donovan, NEAR Foundation (serving as an ad-hoc member on an as-needed basis)

The Working Group comprises the following admins and advisors:

  • Project Oversight — Konrad Merino, Head of Blockchain Success, NEAR Foundation
  • Product Manager — Gautham Ravi, Sr. Product Manager, Pagoda
  • Project Manager — Trentin C Bergeron, Sr. Technical Program Manager, Pagoda
  • Technical BD — Vikas Pandey, Success & Partner Engineering, NEAR Foundation
  • Technical Advisor — Robert Tsia, SRE Manager, Pagoda
  • Technical Advisor — Ernesto Cejas Padilla, Sr. SRE, Pagoda
  • Technical Advisor — Firat Sertgoz, Engineering Manager, Pagoda
  • Technical Advisor — Patrick Engvall, Sr. Engineer, Pagoda
  • Technical Advisor — Pierre Leguen, Software Engineer, NEAR Foundation Finance
  • Broadcast MC & Project Advisor — Marcus Ribeiro, Ecosystem Relations, NEAR Foundation

Ga wayenda sukeso shiga zaku iya duba Github domin samun bayanai na yadda ake submitting proposals.

Jama’a zasu iya duba domin samun participating a cikin public discussion da duk suka hada da announcement na RFPs.

Zaa iya shiga discussions a github shine ake amfani dashi wajen sharing ideas, shawarwari,hadin guiwa, nuna goyon baya ga cikin members da suke da shawa’ar kawo cigaba ga NEAR infrastructure.

Anan gaba, NEAR zasu bukaci infrastructure mai kyau saboda mutane dayawa zasu rika amfani dashi, tsare- tsaren ya hada da kawo cigaba ga incident management da kuma creating sababbin app don manajin proposals yadda ya kamata. Hakan zai taimaka ma jamaa wajen suhmiting da handling projects dinsu cikin sauki.

Manufar wannan committee shine ta taimaka/ bada goyon baya ga duk wani abu dazaya kawo cigaba ga Near,tareda tabbatar da technology dinsu zaya iya daukar mutane dayawa.

--

--